Gwamnan Kano ya nada kwamitin riko na hukumar gudanarwar Kano Pillars

Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Yan kwamitin riko na hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars (Masu Gida).

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da babban Sakataren yada labaran Gwamnan Kano Sanusi Bature Dawakin Tofa ya raba wa manema labarai.

Post masu alaƙa

Jigawa Ta Cika Shekaru 35, Gwamnati Za Ta Karrama Waɗanda Suka Gina Jihar

Ba na nuna wa Kiristoci ƙiyayya — Sheikh Jingir

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta fara shirye-shiryen tabbatar da cikakken tsaro a babban zaben 2027.