Gwamna Abba Kabir Ya Rantsar Da Sabon Kwamishinan Gidaje Na Kano
Gwamna Abba Kabir Yusuf a wannan Litinin ɗin ya rantsar da sabon Kwamishinan Ma’aikatar Tsarawa da Bunƙasa Gidaje ta Kano, Ibrahim Yakubu Adamu. Wannan dai shi ne karo na huɗu cikin ƙasa da shekaru biyu ke nan da gwamnan yake faɗaɗa majalisar zartarwa jihar ta Kano. Gabanin wannan sabon naɗin, Ibrahim Yakubu Adamu shi ne […]