Za A Yi Sabbin Manyan Makarantu 5 A Zaria A 2025 – Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya
Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya, Hon. Tajudeen Abbas ya ce mazaɓarsa ta Zariya za ta samu ƙarin manyan makarantu gwamnatin tarayya biyar da na sakandire biyu a kasafin kuɗin 2025.