Na’urorin BVAS 22 Sun Yi Batan-Dabo A jihar Ribas
Kimanin na’urar 22 na tantance masu kada kuri’a, BVAS, a Jihar Ribas da za a yi zaben gwamnoni da na ‘yan majalisun tarayya da su ne ake fargabar bacewarsu. Kwamishinan zabe na jihar, Johnson Alalibo, ne ya shaida wa manema labarai da wakilan masu sa ido kan zaben cewa sama da na’urori dubu shida da […]