Gwamnatin Kano ta haramta kafa kowacce kungiya da take alaka da sunan Hisbah
Gwamnatin Jihar Kano ta haramta kafa kowace ƙungiya ta Hisba mai zaman kanta a Jihar. Kwamshinan Yada Labarai na jihar Kano Kwamared Ibrahim Abdullahi Wayya ne ya bayyana hakan a madadin gwaman Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf a wani taron manema labarai. Ya ce kamar yadda dokar kafa hukumar ta Hisba da aka yiwa gyara […]