Hukumar Zabe A Bauchi (BASIEC) Ta Bayyana Babangida A Matsayin Zababben Shugaban Karamar Hukumar Shira
Hukumar zabe Mai zaman kanta a jihar Bauchi BASIEC ta gudanar da zaben cike gurbi a karamar hukumar Shira a ranar asabat 24 ga watan Mayu 2025.
Hukumar zabe Mai zaman kanta a jihar Bauchi BASIEC ta gudanar da zaben cike gurbi a karamar hukumar Shira a ranar asabat 24 ga watan Mayu 2025.
Real Madrid ta sanar da ɗaukar Xabi Alonso a matsayin sabon kocinta. Alonso wanda ya buga wa Real ɗin wasa 236 a matsayin ɗan wasanta a baya, ya saka hannu kan kwantiragin shekara uku. A farkon watan nan ne ya sanar da cewa zai bar Bayer Leverkusen da yake jagoranta. Tsohon ɗan wasan na Liverpool […]
Rundunar yan sandan jihar Anambra, ta gayyaci wani dan jarida , mai suna Harrison Gwamnishu, domin ya yi bayani kan wani rahoto da ya wallafa game da batan wasu mutane a jihar. Mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar, SP Tochukwu Ikenga, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar […]
Ministan yaɗa labaran Najeriya Mohammed Idris ya gargaɗi ƴan ƙasar kan amfani da ƙirƙirarrun bidiyo domin nuna shugabannin ƙasar a wani yanayi mara kyau domin ɓata musu suna. Jaridar The Nation mai zaman kanta ta ruwaito ministan yana cewa, “mun ga yadda ake amfani da ƙirƙirarriyar basira ta hanyoyin da suka dace, da hanyoyin da […]
Gwamnatin Jihar Gombe ta sanya hannu kan yarjejeniyar Naira biliyan uku domin gina mayankar dabbobi ta zamani a garin Gombe. Hakan wani bangare ne na shirin inganta kiwon dabbobi da tsaftar abinci da kuma rage matsalolin kiwon dabbobi (L-PRES) wanda Bankin Duniya ke tallafa wa. Shirin L-PRES na da nufin kyautata harkar kiwon dabbobi da […]
Ɗan wasan gaba na Liverpool Mohamed Salah ya lashe kyautar gwarzon ɗan wasan Premier na kakar bana. Wannan ne karo na biyu da Salah ya lashe kyautar, wanda ake yi bayan haɗa kuri’un jama’a da na masana harkar kwallon kafa – ɗan wasan ya taɓa lashe kyautar a kakar 2017-2018. Salah wanda ya jagoranci ƙungiyarsa […]
Daga: Safiyanu Haruna Kutama Rundunar ‘yan sandan a jihar Kaduna sun damke wata mata da ke kauyen Malari a yankin karamar hukumar Soba ta jihar, bisa zargin kisan wani jinjirin kishiyarta ɗan wata uku da haihuwa. Al’amarin ya auku ne a makon da ya gabata a gidan da matar ke zaune tare da kishiyar tata, […]
Dakarun sojin Najeriya sun kashe mayakan kungiyar ISWAP guda biyar sa’annan suka fatattaki ragowar da suka kawo hari a sansanin soji da ke kauyen Gajibo da ke Karamar Hukumar Dikwa a Jihar Borno. Wata majiyar daga Zagàzola makama na cewar, ’yan ta’addan sun kai hari kauyen Gajibo ne da misalin karfe 10:20 na daren ranar […]
Hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya, NRC ta tabbatar da kama ma’aikacinta mai suna Gift Eseeli, mai shekara 38, bisa zargin satar waya a Rafa Yard da ke kan hanyar Warri-Itakpe a harabar tashar jirgin ƙasa (WITS) Jihar Delta. Jami’an rundunar Man O’war na shiyyar Railway Command ne suka kama ma’aikacin. A cewar mai magana da […]
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta samu nasarar kama wasu mutane su 7 wadanda dukkansu matasa ne harma da kananan yara, bisa zargin su da tare hanyar shatale-talen gidan gwamnatin jihar Kano, suna daukar bidiyo don su yada a shafukan sada zumunta. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa , ya tabbatar […]