CP Bakori Ya Shiga Ofis A Matsayin Kwamishinan Yan Sandan Kano Na 47
Sabon Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya karɓi ragamar shugabanci a matsayin Kwamishina na 47 a heldikwatar rundunar dake unguwar Bompai anan kano. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a ranar Litinin, cewa CP Bakori […]