An Kama Ɓarayin Waya Da Babura A Kano
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama wasu mutane 6 da ake zargin sun addabi sassan birnin da sace-sacen wayoyin fasinjoji, tare da kwato baburan adaidaita sahu 2 da kuma wayoyin sata 15.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama wasu mutane 6 da ake zargin sun addabi sassan birnin da sace-sacen wayoyin fasinjoji, tare da kwato baburan adaidaita sahu 2 da kuma wayoyin sata 15.
Rahotanni na cewa an cimma matsayar tsagaita wuta a faɗan da ake gwabzawa tsakanin dakarun Hamas da ƙasar Isra’ila.
‘Yan ta’addar ƙungiyar Boko Haram sun kai hari ƙauyen Shikarkir da ke Ƙaramar Hukumar Chibok, a Jihar Borno, inda suka ƙone wata coci da gidaje
Tuwon dawa ɗaya ne daga cikin jerin abincin da ake amfani da su a kasar Hausa, kuma masana kiwon lafiya suka tabbatar da ingancin cin sa.
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano, ta bayyana cewa ta gurfanar da Shamsiya Adamu a gaban kotu bayan sake kama karin mutane 4 da kwato wayoyin sata 12 da ake zargin suna cikin gungun mutanen da ta ke jagoranta wurin sata da damfarar jama’a.
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da shirin hada gwiwa da bankin cigaban Musulunci (IDB) domin samar da makarantu guda hudu da za a rika koyarwa da harshen Ingilishi da kuma Larabci.
Rundunar ‘yan sandan jihar kano ta gurfanar da daya daga cikin matasan da ake zargi da kashe wani dan sanda, mai suna Murtala Auwalu, a kan titin france road lokacin da yake tsaka da gudanar aiki, a ranar 1 ga watan Janairun 2025.
Kwamishinan muhalli da kula da sauyin yanayin na Jihar Kano Dokta Dahiru Muhammad Hashim ya bayyana cewa hukumarsa za ta tabbatar an daina zubar da shara barkatai a fadin jihar Kwamishinan ya baynnan hakan ne haka a yayin gangamin kwashe shara da aka fara ajiya Litinin 13 ga Janairu, 2025. Kwamishinan ya bayyana cewa Har […]
Cibiyar masana hulda da jama’a ta Najeriya (NIPR) ta yi taron karrama gwamannan jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi da lambar yabo mafi girma ta cibiyar (DIAMOND PRIZE) bisa zamowarsa gwarzon gwamna a fannin habbaka aikin noma da samar da abinci.
Hukumar EFCC ta kama jami’an gwamnatin jihar Katsina guda biyar kan zargin karkatar kuɗaɗen tallafin hukumomin duniya da kuɗinsu ya kai Naira biliyan 1.29. Hukumomin lafiya na duniya ne suka sanya kuɗaɗen a asusun gwamnatin jihar Katsina, amma jami’an da ake zargin suka yi sama da faɗi da su. Jami’an da suka shiga hannu ma’aikata […]