An Tabbatar Da Bullar Murar Tsuntsaye A Kano
Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɓullar cutar murar tsuntsaye a Ƙaramar Hukumar Gwale da ke tsakiyar Jihar Kano.
Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɓullar cutar murar tsuntsaye a Ƙaramar Hukumar Gwale da ke tsakiyar Jihar Kano.
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta zamo zakara a gasar nan ta Super Cup da aka kammala a kasar Saudiyya. Ta zamo zakara ne bayan ta lashe babbar abokiyar hamayyar ta a duniyar kwallon kafa wato Real Madrid daci 5 da 2. Real Madrid ce dai ta fara jefa kwallo ta hannun danwasa Kylian Mbappe […]
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da wasu matasa hudu a gaban kotun majistiri mai lamba 43, dake zaman ta a unguwar Gyadi-gyadi, karkashin jagorancin mai shari’a Kabiru Sallau, bisa zarginsu da aikata laifuka hudu.
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen Abuja ta kama wata mota makare da ƙananan yara har 59 da ake zargin an sato su daga Arewacin Najeriya.
Wasan dambe na daya daga cikin wasanni 48 da ake da su a duniya kuma wasa me mai cikakken asali tun iyaye da kakanni a yankunan da ake yinsa. Sannan damben gargajiya wani wasa ne da mutane biyu ske nada zare ake naushi ko dukan juna har sai mutum ya fadi kasa sannan za ace […]
Miyar kuɓewa ɗaya ce daga cikin miya da aka san Hausawa da ita, duk da cewa akwai ƙabilu da dama da kan yi miyar ta salo iri-iri.
Yau za mu kawo muku yadda za ku yi miyar kuɓewa, ku suɗe hannu. Ba a bai wa yaro mai ƙuiya.
Gasar ajin Firimiya ta kasar Najeriya gasa ce wadda aka fara gudanar da ita a shekarar 1972 inda aka baiwa gasar sunaye kala-kala, inda zuwa yanzu ake kiran gasar da suna ajin kwararru. Kungiyar kwallon kafa ta Mighty Jet na jihar Plateau ne su ka fara kafa tarihin lashe gasar kuma sunan su ya shiga […]
Ruwan sama kamar da bakin ƙwarya ya haddasa ambaliyar ruwa mai tsanani a wasu sassan ƙasar Saudiyya, lamarin da ya jawo asarar dukiya mai tarin yawa.
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya roki gwamnatin tarayya da ta rage kudin aikin Hajjin bana, duba da irin kalubalen da ‘yan kasa ke fuskanta na tattalin arziki.
Wani bam ya tashi a makarantar Islamiyya ta Sani Uthman da ke Kuchibuyi a Ƙaramar Hukumar Bwari a Abuja, inda ɗalibai biyu suka rasu, sannan wasu huɗu suka jikkata.