Ta’aziyya

Wannan sashe na kawo muku ta’azziya da wasu suka rubuto domin bayyana alhininusu bisa rasuwar wani ko wata da suka sani

Manjo Janar Rabe Abubakar Ya Rasu A Hannun ‘Yan Bindiga

Gwamnatin jihar Katsina ta tabbatar da rasuwar Tsohon Daraktan Yaɗa Labarai na Hedikwatar Tsaron Najeriya Manjo-Janar Rabe Abubakar (Ritaya) a hannun ’yan bindiga da suka yi garkuwa shi a jihar. Kwamishinan Harkokin Tsaro da Harkokin Cikin Gida na jihar Katsina, Dakta Nasiru Mu’azu, ya sanar a ranar Asabar cewa Manjo-Janar Rabe Abubakar ya rasu ne […]

Read more

Shugaba Biden Ya Baiwa Messi Lambar Yabo

Shugaban kasar Amurka wato Joe Biden ya bayar da lambar yabo ta musamman ga shahararren dan kwallon nan na kasar Argentina Leonel Messi. Ya bayar da lambar yabon ne a fadar sa ta shugabancin kasar ta Amurka wato White House a wannan rana ta Asabar. A wannan kadami da ake ciki Leonel Messi ya bar […]

Read more