Lafiya

Ranar Masu Larurar Galahanga Ta Duniya

A ranar Juma’a 21 ga Maris ne ake bikin Ranar Masu Larurar Galahanga ta Duniya, wato Down Syndrome a Turance. Majalisar Ɗinkin Duniya ce ta amince da kowacce ranar 21 ga watan Maris domin wayar da kan jama’a game da lalurar, tare da ƙoƙarin gano matsaloli da masu galahanga ke fuskanta, da kuma me za […]

Read more

Ranar Kula Da Tsaftar Baki Ta Duniya 2025

Majalisar dinkin duniya ta ware ranar 20 ga watan Maris na kowacce shekara a matsayin ranar kula da lafiya da kuma tsaftar baki ta duniya. An fara ayyana ranar kula da lafiyar baki da hakora ne a shekarar 2007 amma ba a fara bikin ranar ba sai a shekarar 2013.. An ware ranar ce don […]

Read more

Jijjiga: Ciwon Da Ya Daɗe Yana Yi Wa Mata Kisan Mummuƙe

Cutar jijjiga lalura ce da mata ke fuskanta a lokacin haihuwa, inda suke jijjiga da yunƙurin tauna harshe da sauran su.  A wani rahoto da ma’aikatar lafiya ta Najeriya ta fitar a watan Oktoban shekarar 2024 game da hanyoyin kariya daga kamuwa da cutar jijjiga. Hukumar kula da bada shawarwari akan cutar jijjiga ta kasa” […]

Read more

Abubuwan Da Suke Sa Yawan Bari

Kwararriyar likitan jarirai Efunbo Dosekun ta bayyana wasu hanyoyin da mata za su kiyaye domin guje wa haihuwar bakwaini dayin ɓarin ciki. Efunbo wacce ita ce shugaban likitocin asibitin wayar da kan mutane hanyoyin kula da jarirai da yara kanana ta bayyana haka yayin tattauna wa da maneman labara. Likitar ta ce cin abincin dake […]

Read more