PDP Ta Gabatar da Wasu Shaidu a Zaman Sauraron Kararrakin Zaben Shugaban Kasa
Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya gabatar da wasu shaidu a gaban kotun sauraron korafe-korafen zabe da ke zamanta a Abuja.
Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya gabatar da wasu shaidu a gaban kotun sauraron korafe-korafen zabe da ke zamanta a Abuja.
Ɗan majalisar dattijai mai wakiltar mazabar Kudancin Borno, Muhammad Ali Ndume, ya yi karin haske a kan nasarar da Godswill Akpabio ya samu, inda ya ce shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ne ya taimaka masa wajan samun nasarar ɗare kujerar shugabancin majalisar
Hukumar zabe mai zaman kantan ta kasa ta ta soke sakamakon zaben jahar adamawa tare da gayyatar kwamishinan zaben jahar da kuma wadanda abun yashafa zuwa babban ofishin hukumar dake birnin tarrayya Abuja
Fitaccen Marubucin Najeriya, Farfesa Wole Soyinka, ya yi Allah wadai da kalaman Sanata Datti Baba Ahmed, ‘dan takarar mataimakin shugaban kasar karkashin Jam’iyyar Labour a zaben da ya gabata a kasar.
Gwamnatin tarayyar ta zargi dan takarar shugabancin kasar na jam’iyyar Labor, Peter Obi da cin amanar kasa tare da kuma tunzura jama’a bayan ya fadi a zabe.
Shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya shaida wa majiyarmu cewa, babban abin bakin ciki shi ne a ce sun rasa Kano
PDP Ta Dakatar da Wasu ‘Ya’yan Jam’iyyar Bisa Zargin Yin “Anti-Party”
Kaduna: PDP Ta Gudanar da Zanga-zangar Ƙin Karɓar Sakamakon Zaɓe
NNPP Ta Mai Da Martani Ga APC Kan Sake Duba Sakamakon Zaɓe
APC Na Zanga-zangar Ƙalubalantar Sakamakon Zaɓen Gwmnan Kano