Kano: Al’ummar Rijiyar Zaki Sun Zargi Wasu da Yunkurin Satar Akwatin Zabe

Al’ummar unguwar rijiyar zaki dake karamar hukumar ungogo sun koka game da masu satar akwatun Zabe

Wasu gungun matasan unguwar ta rijiyar zaki da suka zanta da muhasa sun bayyana bacin ransu inda suke cewa ba zasu lamunci irin wannan hali satar akwatu.

Wannan lamari dai ya faru ne a makarantar firmware dake unguwar ya rijiyar zaki .

Tuni dai jami’an tsaro suka dira a wanann wuri kuma suka kama wasu mutum.

Yadda Wasu Matasa suka koka kan yadda aka yi satar akwati a mazaɓarsu

Post masu alaƙa

Barau Ya Zama Ɗan Takarar Sanatan Kano Ta Arewa A APC

Sanata ya bar APC a jajibirin zaɓen fidda gwani a Kebbi 

Yusuf Buhari ya lashe zaɓen takarar majalisar tarayya a APC