Wasanni

AFCON 2025: Nijeriya ta kora Aljeriya gida

Tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles ta lallasa abokiyar hamayyarta, Aljeriya da ci biyu da babu a wasan kwata fainal da suka buga na Gasar AFCON ta 2025. Yanzu Nijeriya ta tsallaka matakin wasan kusa da na ƙarshe, bayan samun nasara da yammacin ranar Asabar. Victor Osimhen ne ya fara jefa ƙwallo a ragar […]

Read more

Najeriya ta kai ƙarar DR Congo

Najeriya na fatan cewa damarta ta zuwa gasar Kofin Duniya a baɗi na nan, bayan gabatar da ƙorafi da ta yi wanda ke zargin cewa Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Kongo ta saka ƴan wasan da ba su cancanta ba a ƙarawa da suka yi a wasan ƙarshe na ƙasashen Afirka masu neman gurbin zuwa kofin duniya na […]

Read more

Man United na zawarcin Ramos

United na zawarcin tsohon dan wasan Real Madrid Sergio Ramos, mai shekara 39,wanda ya bar kungiyar Monterrey ta Mexico Sir Jim Ratcliffe da INEOS sun goyi bayan Ruben Amorim tare da saye sabbin ‘yan wasa fiye da fam miliyan 200  kuma suna shirya sake tallafa wa kocin na Portugal a watan Janairu. INEOS za ta […]

Read more

Dortmund Ta Yi Canjaras Da Fluminense A Club World Cup

Borussia Dortmund ta soma buɗe wasanninta na gasar FIFA Club World Cup da canjaras a karon-battar da ta yi da kungiyar Fluminense ta Brazil a ranar Talata. Ana dai ganin babbar kungiyar da ta zama gagarabadau a Rio de Janeiro Fluminense a matsayin mafi hatsari a rukunin F wanda ya kunshi har da kungiyar Ulsan […]

Read more