Xavi Alonso na fuskantar kalubale a Real Madrid na Spain

Makomar Xabi Alonso a Real Madrid na tangal-tangal, amma fitila za ta iya haska shi, bayan Champions League da zai fuskanci Manchester City ranar Laraba a Sifaniya.

A karon farko da Celta ta je har gidan Real Madrid ta ci wasa a La Liga tun bayan 2006.

Hakan ya sa Real ta ci gaba da zama ta biyun teburi da tazarar maki hudu tsakani da Barcelona ta daya  kuma wasa daya ta ci daga biyar baya a babbar gasar tamaula ta Sifaniya.

Post masu alaƙa

Najeriya na buƙatar ƙarin dala biliyan 410 domin cimma burinta na sauyin makamashi zuwa shekarar 2060.

Pantami ya lashe zaben fid da gwani na ɗan takarar gwamnan PDP a Gombe

Zaɓen 2027: CP Bakori ya gargaɗi jami’an ’yan sanda kan tsoma baki a siyasa.