Shugaban Hukumar kwallon Ƙafa ta Najeriya Ibrahim Gusau ya yi murabus
Shugaban Hukumar Kwallon Ƙafa ta Najeriya, NFF, Ibrahim Gusau ya yi murabus daga muƙamisa. Gusau ya shaida haka ne a yau Alhamis a shedikwatar Hukumar Kwallon Kafa ta kasar a wani taron manema labarai. An ta suka kan yadda tawagogin Najeriya na mata da maza suka gaza ƙoƙari a ‘yan shekarun bayan nan, ciki har […]