• Home  
  • Duk wanda ke da hannu a harin Amurka kan tsibirin Larak zai ɗanɗana kuɗarsa – Iran
- Kasashen Ketare

Duk wanda ke da hannu a harin Amurka kan tsibirin Larak zai ɗanɗana kuɗarsa – Iran

IRAN, AMUR sakamakon da zai biyo baya. Iran ta ƙara da cewa za su kuma fuskanci martani mai tsanani kan abin da suka aikata. A wata wasiƙa da jakadan Iran a Majalisar Ɗinkin Duniya ya aike wa Sakatare Janar na MDD da Kwamitin Sulhu, ƙasar ta yi Allah wadai da harin tare da kira ga […]

IRAN, AMUR sakamakon da zai biyo baya.

Iran ta ƙara da cewa za su kuma fuskanci martani mai tsanani kan abin da suka aikata.

A wata wasiƙa da jakadan Iran a Majalisar Ɗinkin Duniya ya aike wa Sakatare Janar na MDD da Kwamitin Sulhu, ƙasar ta yi Allah wadai da harin tare da kira ga Amurka da ta daina abin da ta kira take haƙƙin ƙundin tsarin MDD da kuma matakan da ke barazana ga zirga-zirgar jiragen ruwa a Tekun Fasha da mashigar Hormuz.

Haka kuma, rundunar sojin Iran ta yi gargaɗin cewa za ta mayar da martani kan duk wata ƙasa da aka yi amfani da yankinta wajen kai hare-hare kan Iran.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai