• Home  
  • Gwamna Uba Sani Ya Dakatar Da Kwamishinan Yada Labaran Gwamnatin Kaduna.
- Babban Labari - Labarai

Gwamna Uba Sani Ya Dakatar Da Kwamishinan Yada Labaran Gwamnatin Kaduna.

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani , ya dakatar da kwamishinan yada labaran jihar, Muhammad Bello daga kujerarsa. Babban sakatren yada labaran gwamnan jihar , Ibrahim Musa, ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya fitar a jiya Talata. Sanarwar ta ce gwamnan ya maye gurbinsa da Ahmed Maiyaki, a matsayin sabon kwamishinan yada […]

Kaduna: Gwamnati ta gargaɗi masu shirin sayar da kayan tallafin da ta raba

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani , ya dakatar da kwamishinan yada labaran jihar, Muhammad Bello daga kujerarsa.

Babban sakatren yada labaran gwamnan jihar , Ibrahim Musa, ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya fitar a jiya Talata.

Sanarwar ta ce gwamnan ya maye gurbinsa da Ahmed Maiyaki, a matsayin sabon kwamishinan yada labaran jihar, nan take.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai