WAMISHINAN YADA LABARAI DA HARKOKIN CIKIN GIDA MUHAMMAD GARBA NE YA BAYYANA HAKA YAYI DA YAKE GANAWA DA MANEWA LABARAI JIM KADAN BAYA KAMMALA ZAMAN MAJALISAR ZARTARWA NA JAHAR .
YAN KWAMNITIN SUN HADA DA SHI KANSA KWAMISHINAN YADALABARAI SAI TAKWARORINSA NA KASUWANCI DA NA MUHALLI DA KWAMISHINAN MASANA’ANTU DA NA KASAFI DA KUMA NA KANANAN HUKUMOMI DA KWAMISHINAN KUDI DANA KASA DA SAFAYO SAI KWAMISHINAN ILIMI DANA AIKI SAI KUMA DIRAKTAN NA MAIKATAR BINCIKE DA AJIYA, SAI BABBAN SAKATAREN REPA
DUKANINSU ZA SU KASANCE A KARKASHIN SHUGABANCI SAKATAREN GWAMNATI USMAN ALHAJI DA KUMA KWAMISHINAN SHARI’AH.
MUHAMMAD GARBA YACE KWAMITIN MIKA MULKI ZAI YI AIKI TUKURU TARE DA MIKA DUK WASU BAYANAI DA SUKA DACE GA GWAMANATI MAI JIRAN GADO.