Gwamnatin Sakkwato ta ƙaddamar da motocin tasi na mata zalla

Gwamnatin jihar Sakkwato ta ƙaddamar da motocin tasi na alfarma ga mata zalla.

Wannan na zuwa ne bayan da gwamnatin ta amince da kashe naira biliyan ashirin da dubu ɗari uku domin a siyan motoci na sufuri ga mata zalla da kuma siyan kayan abinci da za a raba musu.

Gwamnan ya bayyana cewa gwamnatinsa ta ɗau wannan mataki ne domin rage wa mata a jihar raɗaɗin cire tallafin man fetur.

Post masu alaƙa

Al’ummar Garuruwa 11 na murnar Farfado da Dam din Warwade

Gwamnatin Bauchi ta dakatar da sarkin Lame

Yan sanda sun kubutar da mutum biyar da aka yi garkuwa da kama mutun uku a Kebbi