• Home  
  • Gwamnonin Jam’iyyar APC Na Taro A jihar Kebbi
- Babban Labari - Labarai

Gwamnonin Jam’iyyar APC Na Taro A jihar Kebbi

Gwamnonin jam’iyyar APC na gudanar da wani taron sirri a jihar Kebbi da ke yankin arewa maso yammacin ƙasar. Rahotoni daga jihar ne cewa aƙalla gwamnoni 20 daga cikin gwamnoni 24 na jam’iyyar ke gudananar da taron ƙarƙashin shugaban ƙungiyar gwamnonin APC, Hope Uzodinma, wanda shi ne gwamnan jihar Imo. Ana sa san ran gwamnonin […]

Gwamnonin jam’iyyar APC na gudanar da wani taron sirri a jihar Kebbi da ke yankin arewa maso yammacin ƙasar.

Rahotoni daga jihar ne cewa aƙalla gwamnoni 20 daga cikin gwamnoni 24 na jam’iyyar ke gudananar da taron ƙarƙashin shugaban ƙungiyar gwamnonin APC, Hope Uzodinma, wanda shi ne gwamnan jihar Imo.

Ana sa san ran gwamnonin za su tattauna muhimman batutuwan da suka shafi ƙasa.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai