665
A cigaba da jinjina wa matashin nan mai suna Auwalu Salihu, da ya tsinci kudi kimanin Naira miliyan sha biyar kuma ya mayarwa da mai shi.
Hukumar yaki da cin Hanci da Rashawa ta Jahar Kano wacce Barrister Muhyi Magaji Rimin Gado ke jagoranta ta karrama shi.