Home » Hotuna: Bikin yaye jami’an hukumar shige da fice ta Najeriya a Kano

Hotuna: Bikin yaye jami’an hukumar shige da fice ta Najeriya a Kano

by Anas Dansalma
0 comment

An gudanar da bikin yaye jami’an hukumar shige da fice ta ƙasa jihar Kano. Wannan bikin ya samu halartar manyan baki daga ciki da wajen jihar Kano.

Ga hotunan yadda wannan taro ya kasance.

You may also like

Leave a Comment

Muhasa TVR kafa ce ta labarai mai cikakkiyar rajista wadda manufarta ita ce ilimantarwa, da wayar da kai da Inganta al’adun Hausawa da kuma nishaɗantarwa.
Muna nan a kan titin Guda Abdullahi gida mai lamba 19 a Farm Centre, jihar Kano.

Ra'ayi

Labarai da Dumi-dumi

©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi

Are you sure want to unlock this post?
Unlock left : 0
Are you sure want to cancel subscription?