• Home  
  • INEC ta kai wa CBN ajiyar muhimman kayan zaɓen Gwamnan Osun
- Babban Labari

INEC ta kai wa CBN ajiyar muhimman kayan zaɓen Gwamnan Osun

A yayin da ake shirin gudanar da zaɓen Gwamnan Jihar Osun a ranar Asabar, muhimman kayan aikin da Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) za ta yi amfani da su wajen gudanar da zaɓe sun isa Jihar. INEC ta sauke muhimman kayan zaɓen ne a Babban Bankin Najeriya (CBN) reshen Osogbo, babban birnin jihar, kafin raba […]

A yayin da ake shirin gudanar da zaɓen Gwamnan Jihar Osun a ranar Asabar, muhimman kayan aikin da Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) za ta yi amfani da su wajen gudanar da zaɓe sun isa Jihar.

INEC ta sauke muhimman kayan zaɓen ne a Babban Bankin Najeriya (CBN) reshen Osogbo, babban birnin jihar, kafin raba su a yau Juma’a gabanin zaɓen da zai gudana a ranar Asabar ɗin nan.

 

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai