Al’ummar unguwar rijiyar zaki dake karamar hukumar ungogo sun koka game da masu satar akwatun Zabe
Wasu gungun matasan unguwar ta rijiyar zaki da suka zanta da muhasa sun bayyana bacin ransu inda suke cewa ba zasu lamunci irin wannan hali satar akwatu.
Wannan lamari dai ya faru ne a makarantar firmware dake unguwar ya rijiyar zaki .
Tuni dai jami’an tsaro suka dira a wanann wuri kuma suka kama wasu mutum.