Kwamitin tsaftace muhalli na jahar Kano, ya ce yana aiki ba dare ba rana don ganin ya kawar da duk wata bola ko kazanta a jahar Kano.
Shugaban kwammitin kuma babban sakataren ma’aikatar muhalli ta jahar Kano Aliyu Yakubu Garo ne ya bayyana haka yayin da yake tattaunawa da wakilinmu, Yasir Adamu.
Muhasa TVR kafa ce ta labarai mai cikakkiyar rajista wadda manufarta ita ce ilimantarwa, da wayar da kai da Inganta al’adun Hausawa da kuma nishaɗantarwa. Muna nan a kan titin Guda Abdullahi gida mai lamba 19 a Farm Centre, jihar Kano.