Mai martaba Sarkin Zazzau Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli yace Aikin Hajji Bana Na Cike Da Matsaloli.
Kasancewar shi jagoran Alhazan jihar Kaduna a matsayin, Amirul Hajjin bana, ya ce aikin hajjin bana na cike da matsaloli da ya kamata mahukunta su duba domin su sauya salo.