Wannan dai na zuwa e ne bayan da duk ‘yan wasannin basu yi abun azo a gani ba a gasar.
Tuni dai Ministan Wasanni na Ƙasar, John Enoh ya bai wa ƴan Najeriya haƙuri game da wannann rashin katabus ɗin da tawagar yan wasannin tayi. kuma ya yi alƙawarin samun sauyi da jajircewa tsakanin ‘yan wasan.

