437
Bayan jawabin sabon shugaban ƙasa na cire tallafin man fetur, Al’umma sun shiga fama da dogayen layi a gidajen mai.
Bayan wahalar samun man jama’a nakokawa akan tashin farashin da man fetur ɗin yayi inda ake sayarda lita ɗaya akan dari biyar zuwa sama ana jihar kano