• Home  
  • Shettima Ya Fasa Zuwa Taron Ƙungiyar Ƙasashen Rainon Ingila
- Babban Labari - Labarai

Shettima Ya Fasa Zuwa Taron Ƙungiyar Ƙasashen Rainon Ingila

Tun ranar 21 ga watan Oktoba, aka fara taron inda za’a gama shi a ranar 26 ga watan Oktoba a tsibirin da ke tekun Pacific. An dai fara taron ne ranar 21 ga watan Oktoba, wanda kuma ake sa ran kammala shi ranar 26 ga watan Oktoba a tsibirin da ke tekun Pacific. Tuni dai […]

Tun ranar 21 ga watan Oktoba, aka fara taron inda za’a gama shi a ranar 26 ga watan Oktoba a tsibirin da ke tekun Pacific.

An dai fara taron ne ranar 21 ga watan Oktoba, wanda kuma ake sa ran kammala shi ranar 26 ga watan Oktoba a tsibirin da ke tekun Pacific.

Tuni dai tawagar mataimakin shugaban kasar suka kamo hanyar su zuwa gida Najeriya

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000