211
Shugaba Bola Tinubu ya mika jerin sunayen ministocinsa kashi na biyu ga majalisar dattawa.
Shugaban ya mika jerin sunayen ne ta hannun Femi Gbajabiamila, shugaban ma’aikatan fadar sa a ranar Laraba.
Izuwa yanzu dai, majalisar ba kai ga bayyana adadin sunayen ke cikin wannan takarda ba kasancewar har yanzu shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio bai karanta ba.