Rundunar ƴan sandan shiya ta ɗaya ta raba ₦9,260,204.88 ga iyalan waɗanda suka rasu.
Mataimakin sufeton ƴan sandan Nijeriya mai kula da shiya ta ɗaya dake Kano, AIG Garba Ahmed, ya bai wa iyalan ƴan sandan da suka rasu tallafin kuɗi naira miliyan tara da dubu ɗari biyu da 260 da kobo 88 ( ₦9,260,204.88). Mai Magana yawun rundunar shiya ta ɗaya, DSP Abdullahi Hussaini, ne ya bayyana hakan […]