Hukumar Fansho Ta Jihar Jigawa Ta Raba N1.856bn Ga Wadanda Suka Yi Ritaya Da Iyalan Waɗanda Suka Rasu
Daga Ali Rabiu Ali Dutse Hukumar kula da sha’anin fansho ta Jihar Jigawa da Ƙananan Hukumomi ta fara biyan kuɗin da ya kai N1,856,875,526.27 a matsayin kuɗaɗen sallama da na mutuwa ga ma’aikata 728 suka yi ritaya da kuma iyalan waɗanda suka rasu yayin aiki. Sakataren Zartarwa na Hukumar, Dr. Bilyaminu Shitu Aminu FCA, […]