Babban Labari
Me ya sa wasu ƴan Kannywood ke fita daga Triple R mai tallata Tinubu?
A baya-bayan wasu jaruman Kannywood na ci gaba da ficewa daga wata ƙungiyar da wasu ƴan masana’antar suka kafa da nufin tallata Shugaba Tinubu da jam’iyyarsa ta APC gabanin zaɓen 2027. Mutum na baya-bayan nan da ya sanar da ficewarsa daga ƙungiyar Triple R Kannywood for Renewed Hope, shi ne fitaccen jarumi Rabiu Rikadawa, wanda […]

