ABBA KABIR

Gwamnatin Kano Ta Yi Tir Da Kisan Matasa Biyu A Benue

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya yi kakkausar suka tare da yin Allah-wadarai da kisan gillar da aka yi wa wasu matasa biyu ‘yan jihar a garin Makurɗi, babban birnin jihar Benue. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar, ya ce, a jiya Litinin ne da […]

Read more

Kotu Ta Umarci Rundunar Yan Sanda Ta Kasa Ta Binciki Abdullahi Abbas Da Fa’izu Alfindiki Kan Zargin Bata Sunan Gwamnan Kano

  Babbar kotun shari’ar musulunci dake zamanta a kasuwar kurmi Kano, ta bai wa mataimakin babban Sufetan ƴan sandan Nijeriya mai kula da shiyya ta ɗaya,  ya binciki shugaban jam’iyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas da kuma tsohon shugaban karamar hukumar Birnin Kano, Faizu Alfindiki, kan zarginsu da  ɓata wa Gwamnan jihar Kano Abba […]

Read more