ABBA KABIR

APC ta fara faɗawa tarkon rikici a jihar Kano

Kurar rikici ta fara turnuƙewa a jam’iyyar APC mai mulki a jihar Kano, da ke arewacin Najeriya, makonni bayan sauyin sheƙar gwamna Abba Kabir Yusuf. An fara ganin ƙurar ne a tarukan haɗa kan ‘ya’yan jam’iyyar APC tsoffi da sabbi a cikin wasu ƙananan hukumomin jihar. Shugabancin APC ne ya ba da umarnin gudanar da […]

Read more

Gwamnatin Kano Zata Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Don Tabbatar Da Zaman Lafiya

Gwamnatin jihar Kano zata gudanar da karatunn alkur’ani mai girma da addu’o’I na musamman domin tabbatar da  zaman lafiya a fadin jihar. Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, wanda ya samu wakilcin kwamishinan addinai, Sheik Ahmad Tijjani Auwal , ne ya bayyana hakan yayin kammala musabakar alkur’ani mai girma tsakanin hukumomin tsaro, wanda rundunar […]

Read more

Jana’izar Aminu Ɗantata: Abba Da Sarki Sanusi Sun Tafi Saudiyya

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, tare da Gwamnan Jigawa, Umar Namadi da kuma Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, sun tafi ƙasar Saudiyya domin halartar jana’izar Alhaji Aminu Ɗantata. Gwamnan ya jagoranci tafiyar ce domin halarta Sallar Jana’izar a Madina ne, bayan rasuwar hamshaƙin attajirin a birnin Dubai da ke ƙasar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa a […]

Read more