Gwamnati ta ba ’yan Najeriya da suka maƙale a Afirka ta Kudu dama ta ƙarshe
Gwamnatin Tarayya ta sanar da fara zagaye na ƙarshe aa shirinta na kwaso ’yan ƙasar da suka maƙale a Afirka ta Kudu, tana mai gargaɗin cewa har yanzu lamarin tsaro na cike da rashin tabbas, kuma babu alamar cewa hare-haren ƙin baƙi suna raguwa. Gwamnatin ta buƙaci ’yan Najeriya da ke ganin rayuwarsu na cikin […]



