Babban Labari
Alarammomi sun amince da tsarin haɗa ilimin boko da na addini a Jigawa
Daga Ali Rabiu Ali, Dutse Gwamnatin Jihar Jigawa tare da haɗin gwiwar UNICEF da tallafin Tarayyar Turai (EU), sun fara shirin wayar da kan Alarammomi kan yadda za a haɗa ilimin karatu da lissafi na zamani (Foundational Literacy and Numeracy- FLN) da tsarin karatun Tsangaya, domin ƙara wa Almajirai ilimin rayuwa ba tare […]

