Gwamnatin Tinubu Za Ta Yi Bitar Albashi Mafi Ƙaranci Na N70,000 — Gbajabiamila
Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamila, ya ce gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu za ta yi bitar mafi ƙarancin albashin na Naira 70,000 da aka ƙayyade a shekarar 2024. Ya bayyana hakan ne a wani taron da ƙungiyar Working People United (WoPU) ta shirya a Abuja, inda ya ce albashin Naira 70,000 ba ya […]