AMURIKA

Sakataren sojin kasan Amurka zai yi murabus

Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ruwaito daga Mujallar Wall Street cewa ana sa ran Sakataren Rundunar Sojin Ƙasa ta Amurka, Dan Driscoll, zai yi murabus kafin ƙarshen shekara, bayan watanni ana samun takun-saka tsakaninsa da Sakataren Tsaron Amurka, Pete Hegseth. Mujallar Wall Street Journal ta wallafa rahoton ne bisa bayanan wasu mutane da ke […]

Read more

Iran da Amurka sun amince da yarjejeniyar tsagaita wuta

Gwamnatin Iran ta bayyana amincewarta da yarjejeniyar tsagaita wuta na makonni biyu a yayin da ake sa ran fara tattaunawar sulhu ranar Juma’a a ƙasar Pakistan. Iran ta kuma sanar da amincewar ta buɗe Mashigar Hormuz gaba ɗaya ne bayan da Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, ya sanar da dakatar da kai mata hare-hare na […]

Read more

Amurka Ta Soke Bizar Wole Soyinka

Fitaccen marubucin adabin nan ɗan Najeriya, Wole Soyinka, ya ce a bara Amurka ta dauki matakin kwace takardunsa na izinin shiga kasar. Mawalafin – wanda a shekarar 1986 ya lashe lambar yabo ta Nobel ɓangaren adabi – ya ce yanzu Amurkar ta soke takardun nasa domin haramta masa shiga ƙasar. Wole Soyinka ya ce Ofishin […]

Read more