Babban Labari
Labarai
ASUU Reshen Jami’ar Wudil Sun Koka Da Rashin Tafiyar Da Harkokin Makarantar Kan Doka.
Kungiyar malaman jami’ar kimiya da fasaha ta Wudil, ASUU, dake jihar Kano, sun koka kan rashin iya tafiyar da shugabancin makarantar, da kuma sauran abubuwa muhimmai da ake gudanar da su, ba bisa doron doka ba. Shugaban kungiyar malaman jami’ar ASUU dake garin Wudil, Dakta Aliyu Yusuf Ahmad, ne ya bayyana hakan bayan wani taro […]

