Wasanni
El Clásico: Real Madrid ta doke Barcelona har gida da ci 2-1
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid ta doke babbar abokiyar hamayyarta, Barcelona, da ci 2-1 har gida a daren ranar Lahadi, a wasan hamayya na El Clásico. Nasarar ta bai wa Real Madrid damar komawa gida da maki uku, bayan ta nuna ƙwazo a karawar da manyan ƙungiyoyin biyu na ƙasar Sifaniya suka yi. Barcelona, […]

