BENUE

Sojoji Sun Kashe ’Yan Bindiga 3 A Binuwai

Dakarun Sojin Operation Whirl Stroke (OPWS), sun kashe wasu mutum uku da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, yayin wani samame da suka kai a Ƙaramar Hukumar Ukum, a Jihar Binuwai. Mai magana da yawun OPWS, Laftanar Ahmad Zubairu, ya ce sojojin sun samu bayanan sirri kuma suka yi aiki tare da ’yan sandan […]

Read more

Gwamnatin Kano Ta Yi Tir Da Kisan Matasa Biyu A Benue

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya yi kakkausar suka tare da yin Allah-wadarai da kisan gillar da aka yi wa wasu matasa biyu ‘yan jihar a garin Makurɗi, babban birnin jihar Benue. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar, ya ce, a jiya Litinin ne da […]

Read more