Shugaban DSS ya kai wa Tinubu rahoto kan matsalar tsaro
Shugaban hukumar tsaro ta farin kaya DSS a Najeriya ya kai wa Shugaban Ƙasa Bola Tnubu rahoton halin da ake ciki game da sace-sacen ɗalibai da ‘yanbindiga suka yi a jihohin Kebbi da Neja da ke arewacin ƙasar. Wata sanarwa da Bayo Onanuga, mai magana da yawun Tinubu, ya fitar ta ce shugaban DSS, Tosin […]