Tinubu Ya Sha Alwashin Ceto Ɗalibai Da Malaman Da Aka Sace A Oyo Da Borno
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin cewa Gwamnatin Tarayya ba za ta yi ƙasa a gwiwa ba wajen tabbatar da ceto ɗalibai da malamai da aka sace a jihohin Oyo da Borno. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai na Ƙasa, Mohammed Idris, ne ya bayyana hakan a madadin shugaban ƙasar yayin wani taro […]