Kasashen Ketare
Ɓarayi sun sace sarƙa mai shekaru 2,500 daga gidan kayan tarihi a Faransa
Ɓarayi sun sace wani tsohon abin wuya na zinariya mai kimanin shekaru 2,500 daga wani gidan kayan tarihi da ke garin Chatillon-sur-Seine a yankin Burgundy na ƙasar Faransa. Masu gabatar da ƙara sun ce lamarin ya faru ne da rana tsaka, inda ’yan fashin suka fasa gilashin da aka ajiye kayan tarihin a ciki, sannan […]

