Nijeriya Ta Kori Yan Kasashen Waje 102 Bisa Laifin Damfara Ta Intanet
Gwamnatin Nijeriya ta ce ta mayar da ’yan ƙasashen waje 102 gida, waɗanda suka haɗa da ’yan China 60 da ’yan Philippines 39, bayan kama su da laifin damfara ta intanet. Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa a Nijeriya, EFCC, ce ta bayyana haka a wata sanarwa da ta fitar a yau Alhamis. A […]


