Babban Labari
Labarai
Iyayen Matashin Da Masu Kwacen Waya Suka Halaka Sun Nemi A Yi Musu Adalci.
Iyayen matashinan mai suna, Nura Abubakar, da ya rasu sanadiyar wasu batagarin matasa da suka afka masa da sara, saboda ya yi musu magana bayan sun kwace wayar wata budurwa, sun bukaci mahukunta su yi adalci wajen gano wadanda ake zargin tare da hukunta su. Marigayin ya rasa ransa ne, a ranar asabar din data […]

