Lauyoyin gwamnatin Kano za su fara gabatar da shaidu kan zargin kisan gillar matar aure da ƴayan ta 6
Gwamnatin jihar Kano, ta bayyana cewa ta kammala shirin fara gabatar da shaidun ta, kan mutanen da ake zargi da kisan kan matar aure Fatima Abubakar da yayanta shida, a unguwar Chiranci Darayi. Lauyan gwamnatin jihar Kano, barista S.M.Tahir, ne ya bayyana hakan bayan gurfanar da wadanda ake zargin a babbar kotun jihar karkashin jagorancin […]