Babban Labari
NOA da CIPMN sun ƙara kaimin wayar da kai don inganta ƙwarewar gudanar da aiyuka.
Hukumar wayar da kan jama’a ta ƙasa NOA tare dahaɗin gwiwar cibiyar horas da ƙwararu dake kula da aiyuka ta ƙasa, sun gudanar da gangamin wayar da kan masu ruwa da tsaki kan samun shaidar sahalewa da kuma ƙwarewa ga masu kula da aiyuka. Gangamin an gudanar dashi ne, a birnin tarayya Abuja, domin sanar […]

